Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Saudiyya karo na 24 a bangarori biyu na maza da mata a fannonin haddar kur'ani da karatun kur'ani da tafsiri.
Lambar Labari: 3488155 Ranar Watsawa : 2022/11/10
Tehran (IQNA) an fara gudanar da majalisin karatun kur'ani da kuma horar da makaranta hukunce-hukuncen karatun kur'ani a kasar Mali.
Lambar Labari: 3486320 Ranar Watsawa : 2021/09/17
Tehran (IQNA) shugaban cibiyar kula da harkokin gidajen radiyo na kasashen musulmi ya gana da babban malamin Azhar.
Lambar Labari: 3486303 Ranar Watsawa : 2021/09/13
Tehran (IQNA) an fara jarabawar share fage ta gasar kur’ani ta duniya a yankin port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485603 Ranar Watsawa : 2021/01/30